Advertisement

Siyasa

Home Labaru Siyasa Page 3
Siyasa
de35b55777fe9d94

Sarautar Kano: Kotu Ta Haramta Wa Lauyoyi Hira Da ’Yan Jarida

0
Babbar Kotun Jihar Kano, ta ba lauyoyi umarnin daina hira da manema labarai kan shari'ar dambarwar Masarautar Kano.A zaman kotun na ranar Alhamis ne...
326348625 955172555495106 2536478007916507086 n

Kotu Ta Mayar Da Ƴan Majalisar Rivers Da Aka Kora

0
Kotun ɗaukaka ƙara a Abuja ta soke hukuncin babbar kotun da ke zama a jihar Rivers,wanda ya kori Martin Amaewhule da wasu mutum 24...
240702151440 biden dc 070224

Ba Donald Trump Kariya: Biden Ya Soki Kotun Ƙolin Amurka

0
Shugaba Biden na Amurka ya yi Alla-wadarai da hukuncin da Kotun Kolin kasar ta yi na cewa tsofaffin shugabannin kasar ciki har da Donald...
Diezani and husband former chief of naval staff Rear Admiral Alison Madueke 578x400

Tsohon Mijin Diezani Ya Kai Ta Ƙara Don Haramta Mata Amfani...

0
Tsohon babban hafsan sojin ruwa a Najeriya, ya kai ƙara gaban kotu domin hana tsohuwar mai ɗakin sa Diezani Alison Madueke yin amfani da...
Front of Sokoto Sultan Palce

Gyaran Masarautu: Ana Zaman Jin Ra’ayoyin Jama’a A Sakwato

0
kwamitin da Majalisar Dokokin jihar Sokoto ta miƙa wa ƙudurin dokar gyaran fuska ga masarautu ya fara zaman sauraren ra’ayin jama’a.Tun da farko gwamnatin...
Kashim Shettima 1

Gwamnoni Sun Kai Wa Shettima Ziyarar Ta’aziyya

0
Shugaban ƙungiyar gwamnonin Nijeriya (NGF), ya jagoranci takwarorin sa wajen ziyarar ta’aziyyar ga mataimakin shugaban ƙasa,Kashim Shettima, kan rasa surikar sa bayan dawowar...
Yahaya Bello

Tuhuma 19: Yahaya Bello Ya Fi Son A Gurfanar Da Shi...

0
Yahaya Bello, wanda ke fuskantar tuhume-tuhume 19, ya aike wa babban alkalin babbar kotun tarayya,Mai shari’a John Tsoho, yana neman a ba shi...
el rufai (2)

Majalisar Kaduna Ta Ce El-Rufai Ya Yi Riga Mallam Masallaci

0
Majalisar dokokin ta yi watsi da karar da tsohon gwamnan jihar El-Rufai ya shigar gaban wata kotun tarayya inda yake kalubalantar rahotonMajalisar da...
Tinubu (1)

Kasafin Kudi: Tinubu Ya Sake Neman Tsawaita Wa’adi

0
Tinubu ya bukaci Majalisa ta kara tsawaita wa’adin aiwatar da bangaren manyan ayyuka na kasafin na 2023,da Naira tiriliyan 2 da...
download 2024 06 13T122639.568

Ranar Dimokaradiyya:Tinubu Zai Mika Wa Majalisa Kudirin Mafi Karancin Albashi

0
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya ce gwamnatin sa za ta aike da ƙudiri ga Majalisu Dokokin wanda zai kunshi adadin abin da aka...
12180950 1716885281

Gwamnatin Ta Taya Al’ummar Indiya Murnar Kammala Zaɓe

0
Gwamnatin tarayya ta taya al'ummar Indiya murnar kammala zaɓen ƙasar.Cikin wata sanarwa da ministan harkokin ƙasashen waje na ƙasar, Yusuf Maitama Tugga ya wallafa...
Mohammed Idris

Za A Ci Gaba Da Biyan Ma’aikata Ƙarin Albashin Wucin Gadi

0
Gwmanatin tarayya ta ce za ta ci gaba da bai wa ma'aikatan ƙasar ƙarin albashin wucin gadi da ta fara biyaministan yaɗa labarai ya...
Screenshot 2024 05 31 6.08.36 PM

Karancin Albashi: ‘Ƴan Ƙwadago Sun Fara Yajin Aiki A Najeriya

0
Ma'aikatan gwamnati a Najeriya sun shiga yajin aiki a yau Litininbayan an gaza cimma matsaya kan ƙarancin albashin ma'aikata tsakanin ƙungiyoyin ƙwadago da gwamnati.Ƙungiyoyin...
8dddc2c0 1e5c 11ef a133 cf78601b4a93

Jam’iyyar ANC Na Kan Gaba A Sakamakon Farko-Farko

0
An bayyana sakamakon farko na zaɓen da ake yi wa kallon mafi zafi a Afirka ta Kudu.Yayin da aka ƙidaya sama da kashi...
00Nigeria jumbo

Sojoji Sun Kashe ‘Yan Ta’Adda 624, Sun Kama 1,051

0
sojin Najeriya sun kashe ‘yan ta’adda 624, sun kuma kama 1,051, sannan sun ceto mutum 563 a watan Mayun nan da muke ciki.Daraktan yada...
Gov. Siminalayi Fubara of Rivers

Fubara Ya Ce Sun Gaji Bashin Sama Da Naira Biliyan 200...

0
Siminalayi Fubara, ya bayyana cewa gwamnatin sa ta gaji wasu ayyuka da ba a kammala a ƙananan hukumomi 13 na jihar.hakan na...
NASS (1)

Korar Ma’aikata 600: Majalisar Wakilai Za Ta Binciki CBN

0
Majalisar Wakilai za ta gudanar da bincike kan sallamar ma’aikata kusan 600 da Babban Bankin Nijeriya ya yi daga aiki.Kudurin ya biyo bayan...
NSA and Governor Yusuf News Central TV 2

Muhiimiyar Tattaunawa: Gwamnan Kano Ya Gana Da Nuhu Ribadu

0
Gwamnan Abba Kabir Yusuf ya gana da mai ba shugaban Najeriya shawara kan harkokin tsaro, Mallam Nuhu Ribadu.Cikin wata sanarwa da gwamnan ya wallafa...
311fc9e8d370a3c8

Tinubu Ya Kaddamar Da Ayyukan Layin Jirgin Kasa Na Abuja

0
Tinubu ya kaddamar da layin dogo na Abuja,wanda ke nuna wani gagarumin ci gaba a harkar sufurin ,Bikin ya samu halartar...
President Bola Tinubu commander in chief

Ina Cika Alƙawurran Da Na Ɗaukar Wa ‘Yan Najeriya

0
Shugaban Najeriya Bola Ahmad Tinubu ya ce gwamnatin sa tana cika alƙawuran da ta yi wa jama'ar ƙasa.Tinubu wanda ya taya ƴan Najeriya murnar...
Call To Listen