20.6 C
Kaduna
Monday, January 19, 2026
Advertisement

Kimiyya

Home Labaru Kimiyya
Kimiyya

Rajistar Sunayen Masu Karɓar Tallafi Ta Ƙasa Ba Sahihiya Ba Ce...

0
Majalisar Tsara Tattalin Arziki ta Ƙasa, ta ce Gwamnoni su fito da tsarin cikakkar rajistar marasa galihu, domin wadda Gwamnantin Tarayya ke amfani da...

Sarki Charles Ya Kaddamar Da Shirin Samar Da Aikin Yi A...

0
Mai Martaba Sarkin Ingila Charles na Uku, ya kaddamar da shirin magance rashin aikin yi tare da samar da ayyukan yi ga matasan Nijeriya.Bayanin...

Jami’ar Abu Za Ta Fara Musayar Ilimin Aikin Gona Da Takwararta...

0
Jami’ar Ahmadu  Bello da ke Zaria a jihar Kaduna, ta ƙulla yarjejeniya da jammi’ar Yammacin Scotland domin bunƙasa amfanin gona a nahiyar Afrika.Daraktan yaɗa...

Wata Sabuwa: An Sake Bankado Wani Gidan Mari A Jihar Adamawa

0
Jami’an ‘yan sanda sun ceto mutane 15 a wani gidan ladabtar da kangararru da ke Wuri-Hausa a cikin birnin Yola na jihar Adamawa.Kakakin rundunar ‘yan sanda na...

Jihohi 14 Da Za Su Fuskanci Ambaliyar Ruwa – NEMA

0
Hukumar Bada Agajin Gaugawa ta Kasa NEMA, ta zayyanajihohi 14 da yankuna 31 da ka iya fuskantar ruwan sama maikarfi da zai iya haifar...
Kawo yanzu mutum 50,000 sun kamu da cutar coronavirus a kasar Iran.

COVID-19 Na Kashe Mutum 6 Duk Sa’a 1 A Iran –...

0
Cutar Coronavirus na kashe mutum 6 a duk sa’a 1 a kasar Iran a makon da muke ciki, a cewar alkaluman cutar COVID-19 da...

Cutar Korona: Karin Mutum Takwas Sun Mutu A Najeriya

0
Hukumar kare yaduwar cututtuka ta Najeriya NCDC ta ce an samu ƙarin mutum 65 da suka kamu da cutar korona ranar Laraba.Kazalika, cutar ta...

Nijeriya Ta Dauke Wa Kamfanonin Da Ke Kera Motoci Masu Lantarki...

0
Gwamnatin tarayya ta ce ta fito da sabon tsarin da zai yi wakamfanonin kera motoci da hada su a cikin gida rangwamenbiyan haraji.Shugaban hukumar...

Za A Buɗe Wa Mutanen Karkara Asusun Ajiyar Banki A Kaduna...

0
Gwamnan jihar Kaduna Sanata Uba Sani, ya ce gwamnatin shi za ta ƙaddamar da wani shirin buɗe wa mutanen karkara asusun ajiyar banki.Uba Sani...

Bankun Sun Canza Ƙa’idar Cirar Kuɗi A ATM Zuwa Naira 200,000

0
Banunan kasuwanci sun sun ƙara adadin kudin da mutum zai iya cira a na’urar ATM a rana zuwa Naira dubu 200 maimakon Naira dubu...
Call To Listen