Rajistar Sunayen Masu Karɓar Tallafi Ta Ƙasa Ba Sahihiya Ba Ce...
Majalisar Tsara Tattalin Arziki ta Ƙasa, ta ce Gwamnoni su fito da tsarin cikakkar rajistar marasa galihu, domin wadda Gwamnantin Tarayya ke amfani da...
Za A Buɗe Wa Mutanen Karkara Asusun Ajiyar Banki A Kaduna...
Gwamnan jihar Kaduna Sanata Uba Sani, ya ce gwamnatin shi za ta ƙaddamar da wani shirin buɗe wa mutanen karkara asusun ajiyar banki.Uba Sani...
Bunkasa Noma: Dan Majalisa Ya Ce Nasarorin Buhari Ba Za Suyi...
Wani ‘Dan Majalisar wakilai Yusuf Adamu Gagdi, ya ce duk kokarin shugaban kasa Muhammadu Buhari na bunkasa noma da yaki da cin hanci da...
NIMET Ta Yi Hasashen Samun Zazzafar Rana A Jihohin Kano, Katsina...
Hukumar Kula da Yanayi ta Nijeriya NiMet, ta yi hasashensamun hasken rana da gajimare daga ranar Litinin zuwaLaraba a fadin Nijeriya.An dai fitar da...
Cutar Korona: Karin Mutum Takwas Sun Mutu A Najeriya
Hukumar kare yaduwar cututtuka ta Najeriya NCDC ta ce an samu ƙarin mutum 65 da suka kamu da cutar korona ranar Laraba.Kazalika, cutar ta...
Jihohi 14 Da Za Su Fuskanci Ambaliyar Ruwa – NEMA
Hukumar Bada Agajin Gaugawa ta Kasa NEMA, ta zayyanajihohi 14 da yankuna 31 da ka iya fuskantar ruwan sama maikarfi da zai iya haifar...
Wasu Matasa 136 A Kano Sun Baje-Kolin Fikirar Su
matasa a duniya na murnar ranar matasa masu sana’a ta duniya da aka yi wa take da ‘WORLD YOUTH SKILL DAY’ a Jihar Kano,...
Nijeriya Ta Dauke Wa Kamfanonin Da Ke Kera Motoci Masu Lantarki...
Gwamnatin tarayya ta ce ta fito da sabon tsarin da zai yi wakamfanonin kera motoci da hada su a cikin gida rangwamenbiyan haraji.Shugaban hukumar...
Sarki Charles Ya Kaddamar Da Shirin Samar Da Aikin Yi A...
Mai Martaba Sarkin Ingila Charles na Uku, ya kaddamar da shirin magance rashin aikin yi tare da samar da ayyukan yi ga matasan Nijeriya.Bayanin...
Jami’ar Abu Za Ta Fara Musayar Ilimin Aikin Gona Da Takwararta...
Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zaria a jihar Kaduna, ta ƙulla yarjejeniya da jammi’ar Yammacin Scotland domin bunƙasa amfanin gona a nahiyar Afrika.Daraktan yaɗa...





















































