16.1 C
Kaduna
Wednesday, December 4, 2024
Advertisement

Ilimi

Home Labaru Ilimi Page 8
Ilimi

WAEC Ta Bayyana Ranar Da Za A Yi Jarrabawar 2023

0
Hukumar Shirya Jarrabawar kammala sakandare ta Afirka taYamma WAEC, ta sanar da cewa za a gudanar da jarrabawarkammala Sakandare ta shekara ta 2023 tsakanin...

JAMB: Hukumar Shirya Jarabawar Gaba Da Sakandare Ta Yi Wa El-Rufai...

0
Hukumar shirya jarrabawar share fagen shiga jami'o'i na kasa JAMB ta mayar wa gwamnan Kaduna Nasir El-Rufa'i martani kan shawarar da ya bata, ta...

Nijeriya Da UNESCO Suna Kokarin Kawar Da Cin Zarafin Mata A...

0
Gwamnatin tarayya tare da hadin gwiwar hukumar kula daIlimi da kimiyya da al’adu ta Majalisar Dinkin DuniyaUNESCO da sauran masu ruwa da tsaki, sun...

Dalilin Da Ya Sa Aka Hana Daukar Yara ‘Yan Kasa Da...

0
Gwamnatin tarayya, ta ce daga yanzu ba za a rika daukar yara ‘yan kasa da shekaru 12 a makarantun sakandare na gwamnatin tarayya ba,...

Covid-19: Gwamnan Ribas Ya Yi Barazanar Saka Dokar Hana Zirga-Zirga

0
Gwamnan Ribas, Nyesom Wike, ya yi barazanar dawo da dokar kulle a jihar matukar jama’a suka ci gaba da yin burus da matakan kariyar...

Yiwa Kasa Hidima: Ba A Karawa Dalibai Albashi Ba – Hukumar...

0
Hukumar kula da matasa masu yi wa kasa hidima wato NYSC ta karyata jita-jitar da ake yadawa a kafafen sadarwa na zamani cewa gwamnati ta karawa...

Gwamnati Ta Yi Daidai Da Ta Hana Asuu Albashi – Kotu

0
Kotun kwadago ta Nijeriya, ta zartar da hukuncin cewamatakin da gwamnatin tarayya ta dauka a kan kungiyarMalaman Jami’o’i na kin biyan ma’aikatan da su...

Gurbin Karatu: Hukumar JAMB Da Jami’oi Sun Kayyade Maki 160

0
Hukumar shirya jarrabawar share fagen shiga jami’a JAMB, a karkashin jagorancin Farfesa Ishaq Oloyede, ta sake zama domin tattaunawa a kan mafi karancin makin jarabawar wannan...

 ‘Yan Arewa Ke Jefa Yankin Cikin Jahilci —Ministan Ilimi

0
Ministan Ilimi Adamu Adamu, ya zargi ‘yan Arewacin Nijeriya da zama musabbabin yaduwar jahilci a yankin.Adamu Adamu, ya ce duk da cewa ‘yan Arewa...

Zargin Zamba: Za A Fara Amfani Da Jirage Marasa Matuka A...

0
Shugaban hukumar shirya jarrabawar share fagen shiga Jami’a ta JAMB, Farfesa Ishaq Oloyede, ya ce hukumar za ta fara amfani da jirage marasa matuka a lokacin...

Majalisar Wakilai Ta Yi Watsi Da Bukatar Sa Almajirai A Tsarin...

0
Majalisar wakilai ta ki amincewa da kudurin sanya almajiranci a cikin tsarin Hukumar bada ilimin bai-daya UBE, wadda ke karkashin Ma’aikatar Ilimi ta kasa.An dai gabatar...

Ilimi: Hukumar JAMB Za Ta Saki Sakamakon Jarrabawa

0
Hukumar shirya jarrawabar sharar fage ta shiga jami'o'i wato JAMB, ta ce a nan ba da jimawa ba za ta aika da sakonni ta wayar salula...

Yajin Aiki: Kotu Ta Ce Kwamitin Da Gwamnatin Kaduna Ta Kafa...

0
Kotun Sauraren Ƙararrakin Biyan Haƙƙin Ma’aikata, ta ce Kwamitin Bincike da Gwamnatin jihar Kaduna ta kafa a kan Ƙungiyar ‘Yan Ƙwadago ta jihar haramtacce...

Limanci: Sheikh Yasser Dossary Ya Dawo Masallacin Harami

0
Babban Limamin Masallatan Harami Sheikh Abdul Rahman al-Sudais, ya sanar da dawowar Sheikh Yasser Dossary da wasu limamai biyu.Sheikh Sudai ya sanar cewa Sheikh...

An Wajabta Wa Mata Musulmi ’Yan Sakandare Yin Shigar Musulunci A...

0
Gwamnatin jihar Borno, ta wajabta yin lullubi ga ‘yan mataMusulmai da ke makarantun ta na sakandare a fadin jihar.Daraktan Kula da Makarantu na Ma’aikatar...

Sarkin Musulmi Ya Ayyana Farkon Shekarar Musulunci Ta 1445

0
Mai Alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’adAbubakar, ya ayyana Laraba, 19 ga watan Yuli na shekara ta2023 a matsayin 1 ga watan Muharram na...

Buhari Ya Gaza Cika Alkawarin Da Ya Dauka A Ɓangaren Ilimi...

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya gaza cika alkawarin da ya dauka na kara yawan kudaden da zai kashe a fanin ilimi da kashi 50...

Ilimi: Buhari Ya Amince A Biya Kungiyar ASUU Naira Biliyan 25-...

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince a biya malaman jami’o’in hakkokin su da alawus-alawus din su na naira biliyan 25.Idan dai ba a manta...
Call To Listen