Dambarwa: Ba Za Mu Yarda A Sake Yi Wa Malaman Kaduna...
Kungiyar Malaman Nijeriya NUT, reshen jihar Kaduna, ta cebabu wani malamin Makarantar Firamare da zai sake zamarubuta jarabawar cancanta da Gwamnatin Jihar ke kokarinshiryawa.A...
Daliban Najeriya 700 Sun Samu Guraben Karatu A Amurka
Ofisoshin Jakadancin Amurka da ke Abuja da Lagos, sungudanar da taron wayar da kan daruruwan daliban Nijeriya dasu ka samu guraben karatu a jami'o'i...
Hukunci: Wata Kotu A Abuja Ta Bukaci Saraki Da Dogara Su...
Wata babbar kotun
tarayya da ke Abuja, ta ba shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki da kuma shugaban
majalisar wakilai Yakubu Dogara su bayyana a gaban ta....
Jita-Jita: Jami’ar Al Qalam Dake Katsina Ta Musanta Kai Mata Harin...
Jami'ar al Qalam da ke jihar Katsina a arewacin Najeriya ta musanta labaran da ke yawo a kafafen sada zumunta da ke cewa an...
Karin Harajin: Mun Yi Ne Don Inganta Fannonin Lafiya Da Ilmi...
Shugaban
kasa Muhammadu Buhari, ya ce an yi karin Harajin kayayyaki na VAT, daga kashi 5
cikin 100 kashi 7 da rabi domin a yi wa...
Gwamnatin Tarayya Za Ta Fara Aiwatar Da Shirin Lamunin Dalibai A...
Gwamnatin Tarayya ta ce ta na shirin fara aiwatar da shirinlamunin dalibai a watan Satumba ko Oktoba na shekara ta2023.Babban sakataren ma’aikatar ilimi ta...
Ilimin Mata: Ana Bukatar Malamai Mata 58,000 Don Inganta Ilmin Mata...
Hukumar
Kula da Ilmin Mata ta Majalisar Dinkin Duniya UNICEF, ta ce akalla ana bukatar
karin malamai mata kusan dubu 58 da 121, wadanda za a...
Ganganci: Wani Dalibin Jami’ar Ebonyi Ya Shafe Kwanaki 41 Ba Ci...
An
kwantar da wani dalibin jami’ar Ebonyi a asibiti mai suna Ikechukwu Oke
sakamakon ya shafe kwanaki 41 yana azumi da addu’o’i.Dalibin
da yanzu haka ya...
Koshin Lafiya: Samuel Kalu Ya Warke Bayan Faduwa A Filin Wasa
Dan kwallon Bordeaux, Samuel Kalu ya murmure, bayan da ya fadi a cikin filin Stade Velodrome a karawar da suka yi 2-2 da Marseille...
Bunkasa Ci Gaba: Gwamnatin Kadunata Ɗaura Ɗamarar Amfani Da Fasahar Zamani...
Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani ya ce gwamnatin sa ta himmatu wajen yin amfani da karfin fasahar zamani wajen bunkasa tattalin arziki, da...
Wata Sabuwa: Jarabawar Sai Da Katin Zama Dan Kasa – JAMB
Hukumar
shirya jarrabawar share fagen shiga jami’a JAMB, ta ce daga yanzu babu dalibin
da zai kara yin rijistar zana jarrabawa ba tare da ya mallaki...
Ilimi: Najeriya Ta Bude Kafar Internet Domin Koyo Kyauta
Gwamnatin Najeriya ta sanar da fara neman ilimi ta intanet kyauta, wanda ake kira da “inspire.education.gov.ng” ya kuma shafi kowanne matakin karatu domin saukaka...
Gwamnatin Kano Ta Bai Wa Makarantun Firamare Da Sakandare Hutu
Ma’aikatar Ilimi ta Jihar Kano, ta amince makarantunfiramare da sakandare da ke faɗin jihar su tafi hutun ƙarshenzango na biyu da watan Ramadan daga...
Gwamnati Za Ta Dakatar Da Ɗaukar Nauyin WAEC Da Sauransu
Gwamnatin Tarayya, ta ce ba za a cigaba da ware wahukumomi da majalisun ƙwararru kaso daga asusun gwamnatiba ba kamar yadda aka saba, kuma...
Sabon Ministan Ilimi Ya Soke Ƙudurin Cika Shekara 18 Kafin Shiga...
Sabon ministan Ilimi, Olatunji Alausa, ya soke dokar da ta buƙaci sai ɗalibi ya kai shekara 18 kafin shiga jami’a wanda tsohon ministan Ilimi,...
Kwalejin Fasaha Ta Kone Wayoyin Dalibai Sama Da 1, 000
Kwalejin kimiyya da fasaha
ta Badun, wato Ibadan Polytechnic, ta kone wayoyin dalibai sama da guda 1,000,
wadanda ta kwace a lokacin da dalibai ke rubuta...
Gwamnatin Tarayya Ta Ware Biliyan 208 Don Bunkasa Makarantu – Bogoro
Gwamnatin trayya ta
ware wa hukumar kula da manyan makarantu ta Nijeriya TETFUND kudi Naira miliyan
dubu 208 domin kula tare da bunkasa manyan makarantun gwamnati...
‘Yan Arewa Ke Jefa Yankin Cikin Jahilci —Ministan Ilimi
Ministan Ilimi Adamu Adamu, ya zargi ‘yan Arewacin Nijeriya da zama musabbabin yaduwar jahilci a yankin.Adamu Adamu, ya ce duk da cewa ‘yan Arewa...
Kwarewa: Ganduje Zai Fara Koyarwa A Wata Jami’ar Amurka
Jami’ar East Carolina da ke Amurka ta ba Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, matsayin Farfesa sakamakon abin da ta kira ƙwarewar sa wurin...
Kisan Gilla: Dalibi Ya Soka Wa Abokin Karatunsa Wuka Har Lahira...
Wani matashi mai shekaru 22 da ke ajin karshe a Kwalejin Ilimi ta Adamu Tafawa Balewa ya soka wa wani abokin karatunsa mai suna...