Yajin Aiki: Kotu Ta Ce Kwamitin Da Gwamnatin Kaduna Ta Kafa...
Kotun Sauraren Ƙararrakin Biyan Haƙƙin Ma’aikata, ta ce Kwamitin Bincike da Gwamnatin jihar Kaduna ta kafa a kan Ƙungiyar ‘Yan Ƙwadago ta jihar haramtacce...
Ilimi: Kungyoyin Daliban BUK Sun Ki Amincewa Da Karin Kudin Makaranta
Kungiyar
daliban jami’ar Bayero da ke Kano BUK, ta yi watsi da karin kudin makaranta da
hukumar jami’ar ta yi, wanda ya hada da kudin dakunan...
Ci Gaba: Lambar NIN Ta Wajaba Ga Masu Zana Jarrabawar WAEC...
Hukumar Shirya Jarrabawar Kammala Sakandire ta Yammacin Afirka WAEC, ta ce za ta sanya bukatar lambar katin dan kasa ta NIN ya zama tilas...
Gwamnatin Zulum Ta Raba Wa Yaran Makaranta Keken Hawa 6000 A...
A wani yunkuri na hana dalibai zuwa makaranta a makare, gwamnatin jihar Barno ta raba wa daliban da ke zuwa makarantun sakandare na Je-Ka-Ka-Dawo...
Sabon Tsari: Gwamnatin Jihar Kaduna Ta Dauki Matakin Samar Da Ilimi...
Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai, ya ce tsarin biyan kudin makaranta ga daliban sakandiri da ma'aikatar ilimin jihar ta bullo da shi ya...
Wata Sabuwa: Kungiyar ASUU Ta Yi Barazanar Komawa Yajin Aiki
Kungiyar malaman jami’o’in Nijeriya ASUU, ta yi barzanar shiga wani sabon yajin aikin sai-baba-ta-gani, sakamakon gazawar gwamnatin tarayya na rashin cika alkawarin yarjejeniyar da...
Gwamnatin Adamawa Ta Fitar Da Naira Biliyan 2.4 Domin Biyan Jarrabawar WAEC...
Gwamnatin jihar Adamawa ta ware Naira biliyan 2 da dubudari 4 domin biyan kudaden rajistar jarrabawar WAEC daNECO ga wadanda su ka cancanta a...
Gurbin Karatu: JAMB Ta Soke Mafi Karancin Makin Shiga Manyan Makarantu...
Hukumar tsara jarabawar shiga Manyan Makarantu ta Najeriya wato JAMB ta soke mafi karancin makin da za a bukaci dalibai su samu kafin a...
An Sake Mayar Da Jami’ar Sa’adatu Rimi Zuwa Kwaleji
Majalisar zartarwar Jihar Kano ta amince da mayar da Jami’ar ilimi ta Sa’adatu Rimi zuwa Kwalejin ilimi ta Sa’adatu Rimi, tare da ci gaba...
Limanci: Sheikh Yasser Dossary Ya Dawo Masallacin Harami
Babban Limamin Masallatan Harami Sheikh Abdul Rahman al-Sudais, ya sanar da dawowar Sheikh Yasser Dossary da wasu limamai biyu.Sheikh Sudai ya sanar cewa Sheikh...
Bashin Kudin Karatu: EFCC Ta Mika Wa NELFUND Naira Biliyan 50
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya ta mika wa asusun da ke ba da tallafin karatu na NELFUND Naira biliyan 50.Cikin...
Tsaro: Malamin ABU Sun Kubuta Daga Hannun ‘Yan Ta’adda A Kaduna
Malamin
jami’ar Ahmadu Bello Adamu Chonoki da kanen sa Umar Chonoki da shi ma malami ne
a kwalejin kimiya da fasaha ta Kaduna, sun kubuta daga...
Gudunmuwar Ilimi: Gbajabiamila Ya Isa Katsina Domin Koyar Da Daliban Sakandare
Shugaban
majalisar wakilai Femi Gbajabiamila, zai koyar a babbar makarantar sakandare ta
‘Pilot’ da ke kofar Sauri a cikin birnin Katsina.Gbajabiamila
dai ya fara aikin koyarwa...
Tinubu Zai Sanar Da Sabuwar Ranar Kidayar Jama’a Da Gidaje –...
Shugaban hukumar kidaya ta kasa NPC, Nasir Kwarra, ya ceShugaba Tinubu da kan sa ne zai sanar da sabuwar ranar da zaa gudanar da...
Daliban Najeriya 700 Sun Samu Guraben Karatu A Amurka
Ofisoshin Jakadancin Amurka da ke Abuja da Lagos, sungudanar da taron wayar da kan daruruwan daliban Nijeriya dasu ka samu guraben karatu a jami'o'i...
Sakamakon Talauci: Wani Matashi Ya Hallaka Kan Sa A Jihar Kebbi
Wani matashin dalibi dan shekaru 29 a Kwalejin
Kimiyya da Fasaha ta Waziri Umaru da ke Birnin kebbi mai suna Solomon Benedict,
ya halaka kan sa...
Kwazo: Jami’Ar Bayero Za Ta Karramma Gwarzayen Ta
Jami’ar Bayero da ke Kano, za ta karrama shararren masanin harkar masanantu da hada-hadar kudade kuma shugaban rukunin Bankin UBA Tony Onyemaechi Elumelu, da...
Gwamna Ya Kori Shugabannin Makarantun Sakandare 7
Gwamnatin jihar Taraba ta dakatar da wasu shugabannin makarantun sakandare bakwai bisa zargin yin zagon kasa ga ilimi a jihar.Ma'aikatar ilimi ta jihar ta...
Bunkasa Ilimi: Gwamna Zullum Ya Saka Marayu Fiye Da 5,000 Makaranta...
Gwamnan Borno Farfesa Babagana Umara Zulum ya saka marayu fiye da dubu biyar wadanda iyayensu suka mutu a rikicin Boko Haram a makaranta.Gwamna Zulum...
Buhari Ya Gaza Cika Alkawarin Da Ya Dauka A Ɓangaren Ilimi...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya gaza cika alkawarin da ya dauka na kara yawan kudaden da zai kashe a fanin ilimi da kashi 50...